This list is a continuation of our over 500 Hausa Praise And Worship Songs; to see other Lists Of Hausa Praise And Worship Songs, click on the Pages below:

Page… 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 Next

21. Ni, ina son Yesu – Lyrics
Ni, ina son Yesu (3x)

Yesu mai cetona

22. Dukan ku, kuzo muyi murma – Lyrics
Dukan ku, kuzo muyi murma

Dukan ku, kuzo mu yabe mai ceto

23. Zan yabe shi ya mai ceto – Lyrics
Zan yabe shi ya mai ceto (3x)

Zan yabe shi ha abada

24. Zo gun Yesu – Lyrics
Zo gun Yesu (2x)

zo gun Yesu yanzun

Yanzun, zo gun yanzun

zo gun Yesu yanzun

25. Ranan karshe – Lyrics
Ranan karshe (2x)

Masubi na gaskiya za su tashi

See Also: List Of All Nigerian Praise And Worship Songs

List Of All Igbo Praise And Worship Songs

26. Ina da Uba, Mai ikon duka – Lyrics
Ina da Uba, mai ikon duka

sarkin sarakuna ina da Uba

27. Halleluyah murna – Lyrics
Halleluyah murna (2x)

Halleluyah murna za mu samu ran nan

Halleluyah murna (2x)

Halleluyah murna za mu samu ran nan.

28. Nina Yesu ne koina zantafi – Lyrics
Nina Yesu ne koina zantafi

Nina Yesu ne zan kama hanyansa

Nina Yesu koina zantafi

Nina Yesu ko yaushe

29. Saidai kalmar godiya – Lyrics
saidai kalma godiya ……… (2x)

Bani da abinda zan baka Yesu………

Saidai kalma godiya…..

godiya ga Yesu

30. Zan je da Yesu koina ba zan damu – Lyrics
Zan je da Yesu koina ba zan damu

da gargadan hanya ba

Ni zan je, zan je, zan je

31. Karbi duniya, ka bani Yesu – Lyrics
Karbi duniya, ka bani Yesu (2x)

ka karbi duniya ka ban Yesu (2x)

32. Albarkun Allah suna zubowa kamar yeyefi – Lyrics
Albarkun Allah suna zubowa kamar yeyefi

Ruwan sama abisa masu binsa

33. Nayi/Muyi nasara i nayi/muyi nasara godiya ga Allah – Lyrics
Nayi/muyi nasara i nayi/muyi nasara godiya ga Allah

wanda yabamu ni/mu nasara…. (2x) nasara

34. Na che mi zai hana aikin bishara . . .? – Lyrics
Na che mi zai hana aikin bishara . . .? Akoi kadan

zamu yi aikin bishara Yesu na zuwa

35. woni lefine Yesu yayi? – Lyrics
woni lefine Yesu yayi? (2x)

aduniya akayi masa rawani da kayayuwa (2x)

woni lefine Yesu yayi aduniya….?.

36. Malai-uku na sama sunyi murna – Lyrics
malai-uku na sama sunyi murna

Yesu mai Ceto yana zuwa…

37. Bani da woni aduniya nan bani woni – Lyrics
Bani da woni aduniya nan bani woni (2x)

Yesu shine agaba Yesu shine abayana

Yesu shine mai biya bukata bani da woni

38. Kai kadai zan bauta – Lyrics
Kai kadai zan bauta . . . . . Allah

Kai kadai zan bauta . . . .

bani da woni

39. Nina Yesu ne koina zan tafi – Lyrics
Nina Yesu ne koina zan tafi

nina Yesu ne zan kama hanyan sa

nina Yesu ne koina zan tafi

Nina Yesu ne ko yaushe

40. Allah yayi mani Shine yayi mani – Lyrics
Allah yayi mani SHine yayi mani

Abinda mutum baii yi ba Allah yayi mani

See other Hausa Praise And Worship Songs through the links: Page… 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 Next

2 COMMENTS

Leave a Reply