This list is a continuation of our over 500 Hausa Praise And Worship Songs; to see other Lists Of Hausa Praise And Worship Songs, click on the Pages below:

Page… 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 Next

1. Ko kana da duniya a wannan – Lyrics
ko kana duniya a wannan

Duniya inba ka da Yesu, ko mai ya zama banza

b) Ko kana da motoci a wannan duniya

Nba ka da Yesu ko mai ya zama banza.

c) Ko kana da yara………..

d) Ko kana da gida

Aya -a, aya aya – aya – aya

Nbaka da Yesu ko mai ya zama banza

2. Amen Halleluyah – Lyrics
Amen Halleluyah

Da ra ja ga Allah

Emmanuel

3. Yesu ya je Kalfari domina – Lyrics
Yesu ya je Kalfari domina

domina, domina

Yesu ya je kalfari domina

ya mutu domina

List Of All Igbo Praise And Worship Songs

4. Yesu, Yesu ina so in bika – Lyrics
Yesu, Yesu ina so in bika

ko ina, ko ina cikin duniya

kulun kulun ina so in bi ka

Ni ne bawanka

See Also: List Of All Nigerian Praise And Worship Songs

5. Jinin Yesu ya warke ni duk – Lyrics
Jinin Yesu ya warke ni duk

Ya warke ni (2x)

Jinin Yesu ya warke ni duk

Ya warke ni, oh ya warke ni duk

6. Nagode Allah – Lyrics
Nagode Allah, Allah

Nagode Allah

Allah sariki

7. Ba wani Tsarki ka mar Allah – Lyrics
Ba wani Tsarki ka mar Allah

Ba wani Kamar Shi

Ba wani dutsen kamar Allah mu

Ba wani Tsarki sai dai Shi

8. Mu yabe sunan Allah – Lyrics
Mu yabe sunan Allah

Mu yabe suna sa

Mu yabe sunan Allah

Mu yabe sunan sa

9. Yabe Shi, yabe Shi, yabe Shi – Lyrics
Yabe Shi (3x)

duk mutane yabe Shi

10. Na saya kan magananka – Lyrics
Na saya kan magananka

magananka da gaskiya

na saya kan magananka

magananka da gaskiya

na saya kan magananka

magananka da gaskiya

na saya kan magananka

11. Ina murnanka fa, Idan babu Yesu – Lyrics
Ina murnanka fa, Idan babu Yesu

Ina murnanka fa, Ina murnanka fa,

Ina murnanka fa. Idan babu Yesu

ka fadi, fadi fadi mani fa

ka fadi, fadi fadi

12. Kyauter Allah ceto ne fa – Lyrics
Kyauter Allah ceto ne fa

ceto nefa ceto ne fa

Kyauter Allah ceto ne fa

zuwa ga mutane (3x)

halleluyah

ya aike mu manzanninsa wurin mutane

13. Ina da Allah bai fadi ba – Lyrics
Ina da Allah bai fadi ba (3x)

bai fadi (2x),

har abada

14. wata rana za ya zo – Lyrics
wata rana za ya zo (3x)

zamu gan shi Sarkin mu

15. Ina, da Uba, Uba, Uba – Lyrics
Ina da Uba, Uba, Uba

Ina da Uba, Uba har abada.

16. Komi duka, ya sani
– Lyrics
komi duka, ya sani

Allah ya sani

Ubangiji ya sani

Allah ya sani

17. Ni na yi shiri, ni zanbi Yesu – Lyrics
ni na yi shiri, ni zanbi Yesu (3x)

Harabada (2x)

Ni fa natuba, ni zanbi Yesu (3x)
Harabada (2x)

ko ni kadai ne, zanbi Yesu (3x)

Harabada (2x)

Na bar bin duniya, ni zanbi Yesu (3x)

Harabada (2x)

Na sami ceto, ta wurin Yesu (3x)

Harabada (2x)

Ina da murna, ni zanbi Yesu (3x)

Harabada (2x)

18. Shi ya yi mani, – Lyrics
Shi ya yi mani (2x)

Abinda Baba bai iya ba, Shi ya mani

Abinda Mama bai iya ba, Shi ya mani

Abinda Danuwa bai iya ba, Shi ya mani

Shi ya ceceni (4x)

Abinda Baba bai iya ba, Shi ya yi mani

19. Ga fitilata ni – Lyrics
Ga fitilata ni, sai ta haskaka (3x)

konia (3x)

20. Ba kayanka, ga Yesu – Lyrics
Ba kayanka, ga Yesu

Shi kelura maka (2x)

Sama (9x)

Sama Yesu Sama

Kasa (9x)

kasa shaitan kasa

See other Hausa Praise And Worship Songs through the links: Page… 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 Next

2 COMMENTS

Leave a Reply