This list is a continuation of our over 500 Hausa Praise And Worship Songs; to see other Lists Of Hausa Praise And Worship Songs, click on the Pages below:

Page… 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 Next

41. Mune gishiri mune fitilan duniya – Lyrics
Mune gishiri mune fitilan duniya

bari haske yahaskaka chikin duniya

42. Bazan taba barkaba sai ka albarkacheni – Lyrics
Bazan taba barkaba sai ka albarkacheni (2x)

43. Watarana zamu je sama dun muji dadi tare da Uba – Lyrics
watarana zamu je sama dun muji dadi tare da Uba

watarana zamu je sama… samaniya ye

watarana zamu je sama dun muji tare da Uba

watarana zamu je sama samaniya chan … chan

a) Baba na na zo ka tuba dun muji dabi tare da Uba

b) Mama na na zo ki tuba dun muji dabi tare da Uba

c) Yar-uwata zo ki tuba dun muji dabi tare da Uba

d) Dan-uwana zo ka tuba dun muji dabi tare da Uba

e) Abo kanai na zo ku tuba dun muji dabi tare da Uba

f) Yara zo ku tuba dun muji dabi tare da Uba

See Also: List Of All Nigerian Praise And Worship Songs

List Of All Igbo Praise And Worship Songs

44. Ranan karshe – Lyrics
Ranan karshe (2x)

Masubi i …. na gaskiya

zasu ta ashi

45. Tun da Ubana yana sama – Lyrics
Tun da Ubana yana sama

ba zan ji soro ….

Tun da Ubana yana sama

ba zan ji soro kowa

46. Na gode Allah – Lyrics
Na gode Allah…. halliluya

Na gode Allah, Allah sarki

The Video

47. Allah na wa … – Lyrics
Allah na wa ….

Ba za koma baya ba

Yesu na wa ….

Ba zan koma baya ba

48. In ban da Yesu ba – Lyrics
In ban da Yesu ba

da na bar duniya

In ban da Yesu ba

da na lalache

In ba da Yesu ba

da na mutu

49. Ubangiji Sunaka Yana de Chauw – Lyrics
Ubangiji Ibangiji nai

Sunaka Yanade chauw

Achiki adunai

Sunaka yanade chauw

50. Na Ba Ka – Lyrics
[CHORUS]
(Ya) Allah na ba ka zuciya na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
(Ya) Allah na ba ka damuwa na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
Allah na ba ka zuciya na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
(Ya) Allah na ba ka rayuwa na
Yesu na ba ka zuciya na /2ce
La la la la la, la la la (2x)

[REPEAT CHORUS]

[RAP – Six Foot Plus]
Allah nawa naka, sabo da haka
Hannu a tafa, godiya gare ka Allah!
Na yi na yi na yi har na kasa, Uban mu wanda ke cikin sama
Ya kamata mu dogara ga Allah
Amma ‘Dan Adam, Bil Adama’
Ya dogara ga kan sa
Shi ya sa rayuwa ta zama zaman azaba
Mu yabi Yesu mu tsira, ku zo mu taka!
Maganar Allah? Rai da lafiya
Daga samaniya, har cikin duniya
Uba da Da, da Ruhu mai Tsarki
A duk sarakuna Allah shine Sarki
Mu bi Shi da bauta, da bangaskia
Karfin mu a cikin eklisiya
Sai mu tafa, sai mu taka, ku zo mu tafa!

[REPEAT CHORUS]

See other Hausa Praise And Worship Songs through the links: Page… 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 Next